Ilhan Omar ta kafa tarihi bayan da ta zamo 'yar Somalia ta farko da aka zaba a matsayin 'yar majalisar dokoki a Amurka. Ms Omar, wacce aka haifa a Somalia, ta je Amurka ne a matsayin 'yar gudun hijira ...
Wata da ake zargin 'yar bindiga ce ta kashe mutane akalla 10 a wata makaranta da ke yankin British Columbia na Canada. 'Yan sandan Canada sun sanar da cewa baya ga mutanen da aka halaka a harabar ...