Babu shakka duniya ta tara hamshakan masu arziki, sai dai kuma akwai wasu rukunin mutane ko zuri'a da arzikinsu abin jinjinawa ne, hakazalika karfin ikonsu da faÉ—a aji a duniya. Daga tsarin mulki irin ...
Alƙaluman baya-bayan nan da Fadar Vatican ta fitar, sun nuna cewa mabiya ɗariƙar Katolika a faɗin duniya sun kai biliyan 1.4, kusan kashi 17 cikin 100 na al'ummar duniya. Don haka ba abin mamaki ba ne ...