Muna kokarin ganin cewa mun yi sulhu don kawo karshen yake yaken da ake yi, ko kuma a kalla a ce mun taimaka don ganin sun yi sulhu tsakaninsu. Amma babu taimakon da ake bamu. Wannan shine babbar ...
Bayan tattaunawa mai tsawo, bangarorin 2 sun amince da kafa wani kwamiti mai wakilai 10 da zai kunshi mutum 5 daga bangaren ...
A shirin Allah Daya na wannan makon mun tattauna ne da wasu 'yan Najeriya da ke rayuwa a kasashen ketare, wadanda suka fusata ...